Yoruba Movies

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 99

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 99

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 99

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 99 Download

Da sanyin safiya Adama ta kai karar Sabuwa ofishin ‘yan sanda, bisa zargin ta lakada mata dan banzan duka, sai dai kuma bayan da Sabuwa ta ziyarci ofsi din ”yan sandan, sai wani sabon rikicin ya sake barkewa, inda Sabuwa ta dunkule hannu ta na kokarin kai Adama wani sabon naushin a gaban hukuma.

Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 99

Comment here