Yoruba Movies

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 98

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 98

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 98

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 98 Download

A al’amura sun ci gaba da dagulewa a garin dadin kowa, a wani bangare Yemin babbar kawar BIntu na kokarin ta mayar da ita ruwa ta hanyar kawo mata kayan maye har gida, to sai dai kuma I.b wanda ke da burin auren Bintu ya taka wa Yesmin birki, da alkwarain in ya sake ganinta da da BIntu sai ya kakkaryata. A wani bangare kuma Adama ta yi amai ta lashe, inda ta nemi Danmagori ya tayar da kwantaccen cikin Hannatu a kokarin da take na ganin Hannatu ta auri Ayuba maigadi. Hakan bayan alkwashin da kamaye ya yi ne cewa ba za a taba aurar da Hannatu ba har sai ta haihu.

Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 98

Comment here