Yoruba Movies

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94 Download

Abubuwa sun ci gaba da daukar zafi a yayin da Adama ta himmatu wajen ganin ko ta wane hali sai ta aurar da Hannatu ga Ayuba duk kuwa da tana da tsohon ciki. Al’amarin yayi mutukar girgiza kamaye lokacin da ya gano abin da suke shirin kullawa. A wane bangare kuma na dadin kowa, matsalar shaye-shaye ta fara wuce gona da iri, domin abin har ya fara shafar wadanda ba su ji ba, ba su gani ba. Habiba da Maryam sun matsanta ko ta wane hali sai sun shawo kan mahaifiyar Naziru don ganin ya auri Maryam, ko da hakan na nufin su ba ta cin hanci ne ton su lallashe ta.

Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 94

Comment here