Yoruba Movies

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90 Download

Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin da ya ba ta ajiya. Baraka ta nemi kudin a inda ta ajiye sama da kasa ta rasa, inda har ta fara tunain cewa Badaru ne ya yi mata halin bera, abinda ya haddasa mummunan bacin rai gidan.

Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

Comment here