Yoruba Movies

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89

 

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89 Download

Ta faru ta kare, domin Adama ta sanar da Hannatu dalilin hidimar da Ayuba maigadi yake musu, sai dai Hannatu ta tubure akan ba ta yadda ba, yayin da a gefe guda wata sabuwar rigima ta kara barkewa a gidan Malam Musa. Abagare guda guda kuma Mal Hassan ya kai kan sa gaban malam Nata ‘ala. Domin ganin yadda za ta kaya ku kalli shirrin Dadin Kowa kasha na 89.

Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89

Comment here